*SAKO MAI HUCE HAUSHI 1*
*_" Yanzu ku kun gama yarda ne da rayuwar duniya akan Lahira?! Ita fa jin dadin duniya in ka gamata da na Lahira kadan ne"_*
Surah At-Taubah, Verse 38:
*........أَرَضِيتُم بِالْحَيَاةِ الدُّنْيَا مِنَ الْآخِرَةِ فَمَا مَتَاعُ الْحَيَاةِ الدُّنْيَا فِي الْآخِرَةِ إِلَّا قَلِيلٌ*
*_"...........are you contented with this world's life instead of the hereafter? But the provision of this world's life compared with the hereafter is but little."_*
Yan'uwana da wan nan duni bata da yawa, in ma kaji dadi hala ba zaka wuce shekara dari ba, in kuwa ka mutu hala kafin ayi tashin kiyama sai ka yi Shaikara Miliyan goma kana kwance a Kabari.
Kar yan wadan nan shekaru su rudeka ka bata wan can dogon rayuwa.!
Allah ya ka bamu ikon ribatan rayuwarmu.
✍️ *Haruna Isah Muh'd*
hdindima@gmail.com
*_________________*