Monday, 12 December 2022

FAIDODI MASU TARIN YAWA

*⭕ANNISA'U AHLUL JANNAH⭕*

*🔰FAIDODI MASU TARIN YAWA*
*_______________________*
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com

♦️قال الإمام مالك رحمه الله:

*🔲«Ù„Ù† يصلح آخر هذه الأمة الا بما صلح به أولها»*

♦️ Imam Malik (Allah ya masa Rahama) ya ce:

*🔲  «Karshen wan nan Al'ummah ba zai taba gyaruwa ba, sai sun kama abun da ya gyara magabatansu»*

*_________________________*

          *⚪BAYANI⚪*

✔️Anan Imam Malik yana an karar damu ne, cewa Muddin muna son mu tsira dole sai mun yi irin abun da magabata suka yi na addini, mu iya kokari muke kwatantawa.

✔️Dan muddin ba muyi irin nasu ba kuma muna son lamurammu su gyaru irin nasu, tamkar muna yaudaran Kammu ne.

✔️Allah ya bamu ikon kwatanta abun da suka yi, irinsu *Amana*, *yawan Sallah*, *Zumunci*, *Taimakon Juna*, *Guje ma Shirka*, *da aikata duk wani abu maras kyau. Ameeeeen
*__________________________*