Friday, 30 December 2016

YAN LUWADI DA MADIGO DAME SUKE KAMA?

*KO DABBOBI BASU HAKA! MASU YI SUNFI DABBOBI BABBANCI*

Haruna I Muhd
30th Dec, 2016.
_______________

Asl.  Yan'uwana wani abun takaici ne da ban haushi ya tayar mun da hankali, a ganina masu wannan dabi'un sunfi Dabbobi dabbanci! Don na rasa da wani suna zan kirasu dashi. Wato shi ne
*Luwadi ko Madigo*

Wai ace namiji ya kwanta da namiji ko mace ta kwanta da yar'uwarta mace!!

Ko mace ce ta aure da namijin halal na aure sanda Allah ya sanya mana doka da sharadin kar a sadu da ita ta dubura, duk wanda ya aikata haka kuma yana cikin tsinuwar manzon Allah (Saw).

A 'yan kwanakin nan a ~Facebook~ na ci karo da irin wadannan lalatattun mutane, yadda suka ta kokarin in zama member a cikinsu.
Subhanal-Lah!!

Yanzu ya zama dole a kaina da ku Yan'uwana mu tashi muna tallata addinin musulunci, bawai kristoti su dinga mana tallan addininsu ba, balle lalatattu irin yan Luwadi da madigo.

Na ta gwada musu ni tsohon hanu ne don na cim ma burina ko zasu fahimci illar hakan.

Allah da kansa ya halakar da mutanen *Annabi Luud* ya kuma gwada wannan mummunar alfasha ce wacce ba wanda ya fara a duniya in ba su ba. da yake bayanin yadda ya halakar dasu, ya gwada mana ruwan duwatsu Allah ya musu ba babba ba yaro duk aka halakar dasu.

*Manzon Allah (Saw)* ma a hadisin Ibn Abbas (r.a) a lokacin da yake jero wadan da Allah ya tsine musu, har yazo kan *'yan Luwadi'* ya tsine ma duk masu aiki (luwadi) irin aikin da mutanen Annabi Lud suka yi.

A karshe dai sai (yan'Luwadin nan) suka fara fahimtar ni ba a layinsu nake ba sai suka yi blocked nawa a fcbk. Mutum guda ne kawai yanzu ya rage muke dan tattauna matsalar a addinance da hankalce da kuma illarsa.

Ina fatan duk masu irin wannan hali Allah ya shiryar mana dasu, mu kuma Allah ya karemu daga irin wannan mafi munim dabbanci. Ameeeeeeeeeeeen.

Via:
hdindima.blogspot.com

Wednesday, 28 December 2016

TRUE LIFE STORY

TRUE LIFE STORY


Soyayya ko cuta?


Wata budurwa ce ta hadu da wani saurayi a Facebook tun suna charting.

Harya kai ga sun fara waya " haka saurayin nan ya dunga cusa ma budurwan nan sanshi ahankali

Harya kaiga ta aminta dashi.

Hakan ne yasa su hadu. Basu san dacewa wanan haduwar itace nadama da rugujewa rayuwarsu" sun qara shakuwa da juna domin saurayin yayi mata alkawalin rayuwa mai dadi(aure)


Ta na matuqar sanshi" hakan ne ya bashi damar bijiro mata da mugayen halaye.


Tun tana qin yadda harta yadda domin yanuna mata zai aureta kuma zasu gina aljannar so"
Kulun yazo gidansu. Saiya tattabata(romancing)

Haka sukaci gaba da rayuwar qazanta.


Ranan ya kirata dasu nan zasu ziyara, sa dai kash! Ashe yaudarar ta yake" dakinsa ya nufa da ita, haka ya yaudare ta yayi fasikanci da ita(zina).

Tun daga wanan rana saurayin ya fara shareta in takira baya kira ya daina zuwa gunta, haka yaci gaba dayi.

Ita kau kamar qara sa mata sanshi.

Saita yanke shawarar zuwa wajen shi.

Allah ya shirya irin wanan samari' domin kalaman da ya gaya mata masu sosa zuciya, yace shifa ba yadda za ayi ya aureta dama ya gwada tane yaga in tana da mutunci sai yaga sabanin haka!

Don gsky shi bazai iya auren karuwaba!! Wa iyazubillahi kunga saurayin dayace yana san ta ne harda alkawarin aure yake fadin haka; mata yaka mata Ku bude ido ku gane sarayin gsky da samarin(shaho)

Haka tayi kuka ta dade tana tunanin munanan maganganun wanan saurayi nata , ta man ta abinda Allah yace" no sex before marriage.

Bayan yan watanni wanan budurwa ta mance domin ta samu wani har ankusa bikinsu.

Ana sauran sati biyu bikin su wanan saurayi ya kirata" dasunan yana so yayi fasikanci da ita.

Taci mai mutunci sosai tare da fadin karya kara kiranta.

Dayake zuciyar shedanu gareshi saida ya qara kira tare da yi mata barazanar, alokacin da suke fasikanci ya dauki hotunan ta idan bata yadda ba, zai nuna ma mijin da zata aura, yan uwanta, iyayenta, dama duniya baki 1.

To dayake wanan zamanin cike yake da yan yaudara da cika Baki, sai tayi tunanin kuri ne kawai bazai iyaba don haka taqi bashi hadin kai tare da canza layin wayarta baki daya.


Sai dai kash! Bayan kwana 2, wanan saurayi yatura hotunan fasikan city ga mijin da zata aura.

Wanan kadan ne daga cikin halin samarin yanzu, zasuyi fasikanci da yarinya ba tare da sanin ta ba su saka camera a mota ko a daki ko kuma su dauki hoton budurwar da wayarsu ba tare da ta saninba. Don ace warsu koda yarinya ta nuna zata rabu dasu ko tayi masu yawo da hankali sai suyi mata barazana da hotunan da suka dauka.


Koda mijin yaga haka ranshi ya matuqar sosuwa, hakan yasa ya janye auren batare da fadin dalili ba!


Yadda mijin yaga mahaifin yarinya ya shiga damuwa, yasa ya turawa ma yayanta wanan hoto.

Saboda bacin rai yasa yayanta ya nuna mata wanan hoto tare da yi mata dukan tsiya' shikau mahaifin ta koda yaga wanan hoto nan take jinin shi ya hau ya girde ya fadi,

Tuni aka nufa dashi asubiti, koda ya farfado yace" akirata' cikin kuka da jimami cike da tausayin mahaifinta ta isa, nan take mahaifin ya tsine mata tare d... read more