JIBO SUNAN WANI BAWAN ALLAH NE
Assalamu Alaikum Yan'uwana musulmai babbar xance zan zan ankarar damu akai, wanda yawancimmu mun shagala kuma bamu son jin irin wan nan labari JIBO.
Yau Yan'uwana xamu dauko wata surah ce a al-Qur'an Wacce kusan kowa ya haddace, amma abun da ake so damu in muna karanta wan nan surah ya zamto muna bibiyan ma'anar ayoyinta,
*Allah yana cewa:*
(Alhakumut-Takathur..........)
Verse 1:
*_"أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ"_*
"Abundance diverts you,"
"Tara alatun(duniya) ya rudeku!"
Verse 2:
*_"حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ"_*
"Until you come to the graves."
"Har sai kun ziyarci kabari(kan ku ankara kun samu kanku a kabari)!"
Verse 3:
*_"كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ"_*
"Nay! you shall soon know,"
"Lallai a sannu Zaku sani!"
Verse 4:
*_"ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ"_*
"Nay! Nay! you shall soon know."
"Lallai fa a sannu zaku sani(in kun ganku a kabari)!"
Verse 5:
*"_كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ"_*
"Nay! if you had known with a certain knowledge,"
" A nan ne fa zasu yi ilmi na Hakika( na gaskiya na zahiri)!"
Verse 6:
*_"لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ"_*
"You should most certainly have seen the hell;"
"Lallai zaku ga wutan Jaheem (da idonku)"
Verse 7:
*_"ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ"_*
"Then you shall most certainly see it with the eye of certainty;"
"Lallai zaku ganta (wutan Jahannama) da ido na yakini(Ido-da-ido)!"
Verse 8:
*_"ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ"_*
"Then on that day you shall most certainly be questioned about the boons."
"Sa annan a wan nan Rana(Lahira) za'a (tutsiyeku) a tambayeku akan ni'ima (wan da Allah ya muku)"
———————
*N.B*
In mun lura da wan nan surah, tana gwada mana lallai mun rafkana, kowa damuwarsa ya tara abun duniya, bai ruwanmu da karatun addini, ko aiki wa Musulunci da damar da Allah ya bamu, kar mu sakankance har mu tsinci kammu a Kabari, don Wallahi anan ne zamu ga abun sa ake fada mana gaskiya ce, kuma da idonmu zamu ga yadda wuta take. Kuma kar mu manta duk daman da Allah ya baka na lafiya, kudi, dama, ko iko sai Allah ya tambayeka ta yaya ka taimaka wa addinin Allah da ita!
Yan'uwana ina mana nasiha da mu yi taka tsantsan da duniya, mu tashi tsaye wajen tanadi wa lahirammu
Join me and share this msg to other
Allah yasa wan nan nasiha tawa ta zama mana mai amfani baki daya.
✍ *Haruna I Muh'd*
080 69582878
Via
Hdindima.blogspot.com
——————
No comments:
Post a Comment