*BEAUTIFUL MESSAGE*
*——————*
✍ *Haruna I Muh'd*
*08069582878*
*——————*
🔴 *_Stay Away From Anger... It Hurts ....Only You !_*
*Kar ka dinga yin fushi dan kai ne wanda zai cutu*
*كن بعيدا عن الغضب لانه لايوذي احدا سواك.*
*———————*
🔴 *If You Are Right Then There is No Need to Get Angry ...*
*Idan kana kan Gsky, ba bukatar kayi fushi.*
*اذا كنت علي حق ليس لديك حاجه للغضب*
*——————*
🔴 *_And If You Are Wrong Then You Don t Have Any Right to Get Angry*
*Idan kayi kuskure, kar ka zama mai fushi*
*اذا كنت علي خطا ليس لديك حق في الغضب*
*——————*
🔴 *_Patience With Family is Love ....._*
*Yin hakuri ma Iyalanka ma Soyayya ce*
*الصبر علي الاسره هو الحب*
*——————*
🔴 *_Patience With Others is Respect._*
*Yin hakuri ma sauran al-Ummah, hakan karumci ne*
*_الصبر علي الاخرين يعني الاحترام_*
*——————*
🔴 *_Patience With Self is Confidence And Patience With GOD is Faith._*
*Kayi hakuri akan karan kanka, wan nan shi ne karin samun amintuwa da karfin gwuiwa, hakuri kuma wajen bin Allah Imani ne*
*الصبرمن اجل النفس هو الثقة والصبر من اجل الله هو الايمان*
*——————*
🔴 *_Never Think Hard About The PAST , It Brings Tears..._*
*Kar ka yawaita tunanin abun da ya kubce maka ya wuce, balle har yasa ka zubar da hawaye*
*لاتفكر كثيرا في البعدين عنك حتي لاتجلب الدموع*
*——————*
🔴 *_Don t Think More About The FUTURE , It Brings Fear..._*
*Kar ka tsawarta tunanin abun da zai zo gobe, dan kar hakan yasa ka firgita*
*لاتفكر كثيرا في الغد حتي لا تجلب الخوف*
*——————*
🔴 *_Live This Moment With A Smile , It Brings Cheer._*
*Ka zamto a rayuwa kana mai Murmusawa, hakan zai sai ka samu dacewa da Kyakkyawar zamantakewa da kuma rabauta*
*الحياه بابتسامه تجلب لنا السعادة*
*——————*
🔴 *_Every Test in Our Life Makes Us Bitter Or Better .....*
*Ko wace Jarabawar rayuwa takan mayar damu , imma muji ba dadi, ko kuma mu zama muna morewa*
*اي امتحان فهي حياتنا يجعلنا افضل او اردى _*
*——————*
🔴 *_Every Problem Comes To Make Us Or Break Us !_*
*Ko wace matsala in tazo, imma ta kara mana karfin gwuiwa, ko kuma ta sace mana gwuiwa*
*الصعاب تاتينا لتجعلنا اقوياء او تكسر قوتنا*
🔴 *_The Choice is Ours Whether We Become Victims Or Victorious._*
*Zabi a rayuwa, shi ne yanayimmu mai dadi, imma sanadiyyar sa, mu zamto muna darawa cikin nasa, ko kuma mu zama muna cikin tasku*
*اختياراتنا هي التي تحدد بين ان نكون ضحايا او منتصرين*
🔴 *_Beautiful Things Are Not Always Good But Good Things Are Always Beautiful ......_*
*Kyakkyawar abu a fuska wani lokaci ba shi ne mai kyau ba, amma Kyakkyawar abu kullun mai kyau ne*
*الاشياء الجميله ليست دائما جيده ولكن الاشياء الجيده قطعا دائما جميله*
*——————*
🔴 *_" Happiness " Keeps You .... Sweet But Being Sweet Brings Happiness!!!*
*"Farin-ciki "* *a ko wani lokaci ka sanya mai Kaunarka cikin Farin-ciki, dan hakan na kawo Kyakkyawar zamantakewa, ka zama mai fara'a sai ka samu Kyakkyawar zamantakewa*
*السعاده تجعلك حلو المزاج ولكن كن حلوا انت حتي تجلب السعاده*
*——————*
*hdindima.blogspot.com*
*——————*
No comments:
Post a Comment