*⌛ AL-MAR'A ASSALIHA (ZAURAN MACE TA GARI)⌛*
🔜 *Ta yaya zamu tarib (maraba) da zuwan Ramadana?*
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
▪️بســم الله الرحــمن الرحــيم▪
*📄”اســتقـبال شــهر رمــضان“*
⇦【 الحــلقــة الثــالثـة PART THREE】
Sheikh Abdur-Razzaq al-Badr (R) ya ce:
*_Lallai gwada farin-ciki da zuwan Ramadana da sanin falalarsa da kuma matsayinsa a musulunci yana daga cikin abun da ake so mutum ya zage damtse akai_*
✍🏻 قــال الـشيـخ عــبدالـرزاق البـدر حــفظه الله تـعالى:
☜ إن الفرح بقدوم هذا الشهر ومعرفة فضله ومكانته لمن أعظم الأمور المعِينة على الجد والاجتهاد فيه ،
*_Ba wanda za kaga aiki a Ramadana yana masa wuya wajen bin Daa ma Allah da ibadu, sai wanda bai san daraja da kima na RAMADAN ba._*
◉ ولم يضيِّع كثير من الناس الطاعة في هذا الشهر الكريم والإقبال على الله جلّ وعلا إلا من جهلٍ منهم بقيمته ومكانته ،
*_Da mutane sun san daraja da kima na wan nan wata, kuma sani na hakika kuma suka san matsayinsa, da kowa zai yi shiri matuka da kuma tanadi mai girma._*
✾ وإلا لو عرف المسلم هذا الشهر حقَّ معرفته وعرف قدره ومكانته لتهيَّأ له أحسن التهيُّؤ واستعد له أطيب الاستعداد،
*_Ka dage ka kuma yin abu don Allah wajen masa daa da kuma tsayuwa matuka wajen yin Ibada a Ramadana, yana daga cikin abubuwan da suke jawo yardan Allah, Allah zai yarda dakai._*
☜ ولبذل قصارى وسعه وجهده واجتهاده في سبيل تحصيل طاعة الله والقيام بعبادة الله على الوجه الذي يرضي الرب تبارك وتعالى".
Allah ka bamu ikon shiri da kuma aiwatar dashi , ya kuma bamu daman samun Yardan Allah. Ameeeeen
*_____________________________*
No comments:
Post a Comment