Tuesday, 30 August 2022

LAMUNIN AL-JANNAH DAGA MANZON ALLAH (SAW)

*AL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)*

*๐ŸŒฑSABO DA HARSHE YANA BUKATAR ZAGE DAMTSE SOSAI๐ŸŒฑ*

_*๐ŸŒฑ ู…ุนุงุตูŠ ุงู„ู„ุณุงู† ุชุญุชุงุฌ ุฅู„ู‰ ุฌู‡ุงุฏ๐ŸŒฑ*_

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@yahoo.com
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀

⭕ An karbo Hadith daga Sahl bn Saad (RA), daga Manzon Allah (saw) ya ce:

_*▪️«Duk wanda ya Lamuncemin ( wato ya kiyayemin) abun dake tsakanin Gemunsa biyu (tsakanin gashin baki da gemu, ana nufin harshensa) da kuma abun dake tsakanin Kafafuwansa (wato Al'auransa) ni kuma na lamunce masa al-Jannah»*_

Bukhari (6474)

⭕ ุนَู†ْ ุณَู‡ْู„ِ ุจْู†ِ ุณَุนْุฏٍ ุฑَุถِูŠَ ุงู„ู„َّู‡ُ ุนَู†ْู‡ُ ، ุนَู†ْ ุฑَุณُูˆู„ِ ุงู„ู„َّู‡ِ ุตَู„َّู‰ ุงู„ู„َّู‡ُ ุนَู„َูŠْู‡ِ ูˆَุณَู„َّู…َ ู‚َุงู„َ :

*▪️ู…َู†ْ ูŠَุถْู…َู†ْ ู„ِูŠ ู…َุง ุจَูŠْู†َ ู„َุญْูŠَูŠْู‡ِ، ูˆَู…َุง ุจَูŠْู†َ ุฑِุฌْู„َูŠْู‡ِ ุฃَุถْู…َู†ْ ู„َู‡ُ ุงู„ْุฌَู†َّุฉَ▪️*

๐Ÿ“š ุตุญูŠุญ ุงู„ุจุฎุงุฑูŠ (6474)
*ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€*
๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜๐–ฃ˜

     *๐Ÿ“œ BAYANI๐Ÿ“œ*
     *๐Ÿ“œุดุฑุญ ุงู„ุญุฏูŠุซ๐Ÿ“œ*
۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞

๐ŸธManzon Allah (saw) ya ce *wanda ya lamuncemin abun dake tsakanin gemunsa biyu* wato yana nufin wanda ya lizimci kuma ya dage wajen sauke nauyi da kiyaye duk abun da harshensa zai furta, ta hanyar nisantar duk abun da aka haramta furtashi, kamar *Cin naman mutum, annamimanci, Zagi, kazafi da sauransu* ya kuma mai da hankali akan aikata abubuwa masu kyau kamar: *zikirin Allah, Umurni da abu mai kyau, Hani akan abu maras kyau* da sauransu.

Sannan kuma ya kiyaye abun dake tsakanin Kafafuwansa  wato Al'auransa, ya nisanci: *Zinah, Istimna'i  ya kuma bar duk wata alfahsha,* 

Manzon Allah (saw) ya ce muddin ya kiyaye harshe da Al'auransa duk da harshe na da saukin furta abu kuma yafi karfin sha'awarsa tabbas zai shiga al-Jannah.

๐Ÿ’กู‚ุงู„ ุงู„ู†ุจูŠُّ ุตู„َّู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„َّู…: *«ู…َู† ูŠَุถْู…َู†ْ ู„ูŠ»،* ุฃูŠ: ู…َู† ูŠَู„ุชุฒِู… ุจุฃุฏุงุกِ ุงู„ุญู‚ِّ ุงู„َّุฐِูŠ ุนู„ู‰ *«ู…ุง ุจูŠู†َ ู„َุญْูŠَูŠْู‡ِ»* ูˆู‡ูˆ ุงู„ู„ِّุณุงู†؛ ู„ุฃู†َّู‡ ูŠู‚َุนُ ุจูŠู† ุงู„ู„َّุญْูŠَูŠْู†ِ، ูˆู‡ู…ุง ุงู„ุนَุธْู…َุงู†ِ ููŠ ุฌَุงู†ِุจَูŠِ ุงู„ูَู…ِ، ููŠَุฌุชَู†ِุจ ูƒู„َّ ู…ุง ุญُุฑِّู… ูِุนู„ُู‡ ุจุงู„ู„ِّุณุงู†ِ ูƒุงู„ุบِูŠุจุฉِ ูˆุงู„ู†َّู…ِูŠู…َุฉ ูˆุงู„ุณَّุจِّ ูˆุงู„ู‚َุฐูِ ูˆู…ุง ุดุงุจَู‡ู‡، ูˆูŠَูุนู„ ู…ุง ูŠَุฌِุจ ุนู„ูŠู‡ ู…ู† ุฐِูƒุฑٍ ูˆุฃู…ุฑٍ ุจู…ุนุฑูˆูِ ูˆู†ู‡ูŠٍ ุนู† ู…ُู†ูƒَุฑٍ، ูˆูƒุฐู„ูƒ ูŠَู„ุชุฒِู… ุจู…ุง ุนู„ู‰ ู…ุง *«ุจูŠู†َ ุฑِุฌْู„َูŠْู‡ِ»* ูˆู‡ูˆ ุงู„ูَุฑْุฌ، ูƒุงุฌุชู†ุงุจِ ุงู„ุฒِّู†ุง ูˆุชَุฑْูƒِ ุงู„ูَูˆุงุญِุด، ู‚ุงู„ ุตู„َّู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„َّู…: *«ุฃَุถْู…َู†ْ ู„ู‡ ุงู„ุฌู†َّุฉَ»،* ูˆุฐู„ูƒ ู„ูƒَุซุฑุฉِ ุงู„ูˆُู‚ูˆุนِ ููŠ ู…ุญุฑَّู…ุงุชِ ุงู„ู„ِّุณุงู†ِ ู„ِุณُู‡ูˆู„ุชِู‡ุง، ูˆู‚ูˆَّุฉِ ุงู„ุฏَّุงูِุน ู„ุดَู‡ูˆุฉِ ุงู„ูَุฑْุฌ.

๐ŸธAllah ya sa muna daga cikin masu rabauta da gidan al-Jannah, Ameeeeen.

Saturday, 27 August 2022

WARWARE SIHIRI

*๐Ÿ”นAL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)๐Ÿ”น*

*▪️HANYAR WARWARE SHIHIRI BAYAN FARUWANSA (001)▪️*

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
★★★★★★★★★★★★★★★

Assalamu Alaikum yan'uwana musulmai tambayoyi na yawaita game da hanyar da ake warware shihiri a Musulunci, 

Hanyoyi kala biyu ne

➖1)  Bindokoki na Azkar

➖2a.) Karanta Ayoyi tare da magani
▪️b) Karanta wasu Addu'o'in da manzon Allah (saw) ya bayar.
▪️c) Ja wa mutum Kaho a inda sihirin ya bayyana.
▪️d) Magunguna na Sharia

In Allah ya yarda zamu fara da Bangare na 2a &b) dan na farkon tambaya bai yawaita a kansa. 

Kuma a nasiha ta gaba zamu yi magana akai in Allah ya yarda. 

*๐Ÿ”ฎ2a)* 

Shi ne ana son masu jinya da su bincika inda aka kulla sihirin ko layar ko tsafin sai warwareshi ko a lalatashi ta yadda sharia ta bayar da dama. (Wato kar a kuma a cilla futsari ko ayi wani kulunboto lokacin batawan, ko ayi wasu yanke-yanke ko zubar da jini) kawai a kwance a zubar a kuma gode ma Allah akan gane hakan. 

Wan nan shi ne nau'i na farko a kashi na biyu.

*๐Ÿ”ฎ2b)*

*๐ŸŒป(i)* In aka gane anyi Sihiri wa mutum sai a nemi ganyen magarya guda bakwai koraye shar, a daka ko a markade da dutse yayi laushi, san nan a zuba ruwan da zai isa wanka a kai sai a karanta wadan nan ayoyi ana tofawa a cikin ruwan.
Sai a fara da  

✔️Auzu billahi Minasshaitanir-Rajeeem

✔️1. Ayatul Kursy Bakara 255  (dukanta)

✔️2. Suratu Aaraf 117-122 

✔️3. Suratu Yunus (79-82)

✔️4. Suratu Daha (65-70)

✔️5. Suratul Kafirun (Dukanta)

✔️6., Suratul Ikhlas, 

✔️7. Suratul falaq

✔️8. Suratun Nass. 
✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩

Bayan an karanta wadan nan a cikin ruwan , sai kuma a sha sau uku (ana kamfata da hanu) san nan sai ayi wanka da sauran ruwan

Kuma za'a iya ta maimaitawa har bukata ta biya, kuma shi wan nan ma ana amfani dashi har wa mutumin da aka shiga tsakaninsa da Iyalinsa.

Allah ya bamu nasara ya kuma karemu daga sharrin masharranta. Ameeeeen
✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪

Sunday, 21 August 2022

HADITH CLASS 15 MACE TACE TANA SON MUTUM NAGARI

*๐Ÿ”ถAL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)๐Ÿ”ถ*

*▪️HADITH CLASS 15*

*♦️MACE ZATA IYA GWADA KANTA KO NA YAR'TA GA MUTUM NA GARI DON YA AURA♦️*

*♦️ุนุฑุถ ุงู„ู…ุฑุฃุฉ ู†ูุณู‡ุง ุฃูˆ ุงุจู†ุชู‡ุง ุนู„ู‰ ุงู„ุฑุฌู„ ุงู„ุตุงู„ุญ♦️*

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪

*Hadith No:1*

*๐Ÿ”น«ู‚ุงู„ ุนู…ุฑ ุจู† ุงู„ุฎุทุงุจ ุฑุถูŠ ุงู„ู„ู‡ ุนู†ู‡، ุฃุชูŠุช ุนุซู…ุงู† ุจู† ุนูุงู† ูุนุฑุถุช ุนู„ูŠู‡ ุญูุตุฉ ، ูู‚ุงู„ :ุณุฃู†ุธุฑ ููŠ ุฃู…ุฑูŠ»*. 

ุฑูˆุงู‡ ุงู„ุจุฎุงุฑูŠ

*๐Ÿ”ปAn karbo Hadith daga Umar Bn Khaddab (RA) ya ce, na je wajen Usman Bn Affan na tallata masa  Hafsat , (ko zai aureta) sai ya ce min, Bari in yi Shawari (nazari)"*

Bukhari
★★★★★★★★★★★★★★★

*Hadith No: 2*

*๐Ÿ”น«ู‚ุงู„ ุฃู†ุณ ุฌุงุฆุช ุงู…ุฑุฃุฉ ุงู„ู‰ ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ุตู„ู‰ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ุชุนุฑุถ ุนู„ูŠู‡ ู†ูุณู‡ุง ، ู‚ุงู„ุช ูŠุง ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ، ุฃู„ูƒ ุจูŠ ุญุงุฌุฉ؟ ูู‚ุงู„ุช ุจู†ุช ุฃู†ุณ : ู…ุง ุฃู‚ู„ ุญูŠุงุกู‡ุง ูˆุงุณูˆุฃุชุงู‡، ูุฏู‚ุงู„ ู‡ูŠ ุฎูŠุฑ ู…ู†ูƒ، ุฑุบุจุช ููŠ ุงู„ู†ุจูŠ ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…، ูุนุฑุถุช ู†ูุณู‡ุง.»*

*๐Ÿ”ปAnas (RA) ya ce: wata mata ta zo wajen Manzon Allah (saw) tana tallata masa kanta ko zai aureta, ta ce ya Manzon Allah (saw) shin kana da bukatar ka aureni? Sai yar Anas ta ce: Kash!! wan nan tana da karancin Kunya! Kuma ya munana ace taje wajensa (tana gwada ya aureta) Sai ya ce (Anas) ai ta fiki Alkhairi, ta fa gwada Kwadayinta ne akan Manzon Allah (saw) shi yasa ta tallata masa kanta"*

*⭕BAYANIN HADITH⭕*

*✔️Lallai yan'uwana wan nan na kara karfafa maganar Bahaushe _A rashin kira karan bebe ya bata_ kuma _a rashin tayi akan bar arha_*

*✔️Ba aibi ba ne mace in taga mutum na gari ta gwada masa tana sonsa, ko ta nemi ya auri yarta, ko mahaifi ya nema ma yar'sa ko WA ya duba ma Kanwarsa.*

*✔️Tarihi da dama ya tabbata yadda  magabata suke nema wa yaransu mazajen aure.*

*✔️Kar a bari ga mutanen kirki kuma a sake har na banza ko na dama-dama ya zo yayi kaka-gida.* 

*✔️Ko da yaushe mata na gudun gori ne ko zubar da kima, ki sani duk wanda kika ce kina sonsa, muddin in na garin ne, ba zaki taba samun ya wulakantaki ba, ko bai aureki ba, zaki kara kima ne ma a wajensa.*

*✔️Allah azurta marassa aure da abokan zama na gari. Ameeeeen*
★★★★★★★★★★★★★★★

Tuesday, 9 August 2022

MUHIMMANCIN KIRA AKAN AIKIN ALKHAIRI

*๐ŸŒปAL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)๐ŸŒป*

*◼️ALBISHIRINKU KUNGIYOYIN ALKHAIRI*
✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪✪

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com

Assalamu Alaikum yan'uwana musulmai, duk lokacin da Al'umma ta doshi lalacewa, Allah madaukakin Sarki yana kiran da a samu wasu daga cikinku su hada kansu wajen kira da Jaddada wa Mutane Addini ta hanyar Umurni da kyawawan abubuwa, da kuma Hani akan Munanan Ayyuka.
✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯

๐Ÿ”˜Allah (SWT) ya ce:
Surah Aal-e-Imran, Verse 104:

◼️_*«ูˆَู„ْุชَูƒُู† ู…ِّู†ูƒُู…ْ ุฃُู…َّุฉٌ ูŠَุฏْุนُูˆู†َ ุฅِู„َู‰ ุงู„ْุฎَูŠْุฑِ ูˆَูŠَุฃْู…ُุฑُูˆู†َ ุจِุงู„ْู…َุนْุฑُูˆูِ ูˆَูŠَู†ْู‡َูˆْู†َ ุนَู†ِ ุงู„ْู…ُู†ูƒَุฑِ ูˆَุฃُูˆู„َٰุฆِูƒَ ู‡ُู…ُ ุงู„ْู…ُูْู„ِุญُูˆู†َ»*_
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

◼️_*«And from among you there should be a party who invite to good and enjoin what is right and forbid the wrong, and these it is that shall be successful.»*_
✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩✩

◼️_*« A Samu wata al-Ummah daga cikinku ta tsaya wajen kira ga kyawawan ayyuka( Alkhairi) kuma suna Umurni da Kyakkyawan Aiki kuma suna hani akan munanan Ayyuka, Wadan nan su ne masu Rabauta»*_
★★★★★★★★★★★★★★★★

๐Ÿ”˜Fiyayyen Halitta (Saw) ya ce:

◼️_*«ู…ุง ู…ู† ู‚ูˆู… ูŠุนู…ู„ ููŠู‡ู… ุจุงู„ู…ุนุงุตูŠ، ุซู… ูŠู‚ุฏุฑูˆู† ุนู„ู‰ ุฃู† ูŠุบูŠุฑูˆุง ุซู… ู„ุง ูŠุบูŠุฑูˆุง؛ ุฅู„ุง ูŠูˆุดูƒ ุฃู† ูŠุนู…ู‡ู… ุงู„ู„ู‡ ู…ู†ู‡ ุจุนู‚ุงุจ»*_
ุฑูˆุงู‡ ุฃุจูˆ ุฏุงูˆูˆุฏ ูˆ ุตุญุญู‡ ุงู„ุฃู„ุจุงู†ูŠ
✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰

◼️_*«Duk al-Ummahr da a cikinta ana aikata sabo, kuma suna da ikon su kawo canji amma basu kawo canjin ba, saura kiris Allah ya gamesu dukansu da narkon Azaba»*_
⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟⍟

*๐ŸชดN.B๐Ÿชด*
✔️Bisa lura da wadan nan Nassosi yan'uwana masu irin wan nan Zaure na yada aikin alkhairi, kar muyi kasa a gwuiwa kuma kar mu bari shaidan ya lalata mana ayyukammu.

Duk al-Ummahr da ba'a samu wasu na tashi suna ankararwa tabbas zasu gamu da azabar Allah, kamar Yunwa, tsadar rayuwa, talauci, rashin tsaro, karancin ruwa, matsalar Jinya, cututtuka da sauransu.

Allah ya kara tsare mana Imaninmu baki daya. Ameeeeen
*___________________________*

MAFI ALKHAIRIN MATA DA AKASINSA

.
         *๐Ÿ“š ุญู€ู€ู€ู€ุฏูŠุซ ุงู„ู€ูŠู€ู€ูˆู… ๐Ÿ“š*

_*๐ŸŒฑ ุฎَูŠْุฑُ ู†ِุณุงุฆِูƒُู…ُ*_

⭕ ุนَู†ْ ุฃَุจِูŠ ุฃُุฐَูŠْู†َุฉَ ุงู„ุตَّุฏَูِูŠُّ ู‚َุงู„َ : ู‚َุงู„َ ุฑَุณُูˆู„ُ ุงู„ู„َّู‡ِ ุตَู„َّู‰ ุงู„ู„َّู‡ُ ุนَู„َูŠْู‡ِ ูˆَุณَู„َّู…َ :

*▪️ุฎَูŠْุฑُ ู†ِุณุงุฆِูƒُู…ُ ุงู„ูˆَุฏُูˆุฏُ ุงู„ูˆَู„ูˆุฏُ ، ุงู„ู…ُูˆَุงุชِูŠَุฉُ ، ุงู„ู…ُูˆَุงุณِูŠَุฉُ ، ุฅุฐุง ุงุชَّู‚َูŠْู†َ ุงู„ู„ู‡َ ، ูˆ ุดَุฑُّ ู†ِุณุงุฆِูƒُู…ُ ุงู„ู…ُุชَุจَุฑِّุฌَุงุชُ ุงู„ู…ُุชَุฎَูŠِู„ุงุชُ ، ูˆู‡ُู†َّ ุงู„ู…ُู†ุงูِู‚َุงุชُ ، ู„ุง ูŠุฏุฎู„ُ ุงู„ุฌู†ุฉَ ู…ِู†ْู‡ُู†َّ ุฅู„َّุง ู…ุซู„ُ ุงู„ุบُุฑَุงุจِ ุงู„ุฃَุนْุตَู…ِ▪️*

๐Ÿ“š ุตุญุญู‡ ุงู„ุฃู„ุจุงู†ูŠ ููŠ ุงู„ุณู„ุณู„ุฉ ุงู„ุตุญูŠุญุฉ (1849)
*ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€*

*✍๐Ÿป ู‚ุงู„ ุงู„ุฅู…ุงู… ุงู„ุตู†ุนุงู†ูŠ ุฑุญู…ู‡ ุงู„ู„ู‡ ุชุนุงู„ู‰ ููŠ ุดุฑุญ ู‡ุฐุง ุงู„ุญุฏูŠุซ ุงู„ู†ุจูˆูŠ :*
*๐Ÿ’กุดุฑ ู†ุณุงุฆูƒู… ุงู„ู…ุชุจุฑِّุฌุงุช :* ุงู„ู…ุธู‡ุฑุงุช ุงู„ุฒูŠู†ุฉ ู„ู„ุฃุฌุงู†ุจ [ ุฃูŠ ู„ุบูŠุฑ ุฃุฒูˆุงุฌู‡ู† ูˆ ู…ุญุงุฑู…ู‡ู† ]، ูˆ ู‚ุฏ ู†ู‡ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู† ุฐู„ูƒ ูˆ ุนุฏู‡ ู…ู† ุฃูุนุงู„ ุงู„ุฌุงู‡ู„ูŠุฉ .

*๐Ÿ’กุงู„ู…ุชุฎูŠู„ุงุช :* ุงู„ู…ุชูƒุจุฑุงุช، ู…ู† ุงู„ุฎูŠู„ุงุก ุจุงู„ุถู…، ุฃูŠ ุงู„ุนุฌุจ ูˆ ุงู„ูƒุจุฑ .

*๐Ÿ’กูˆ ู‡ู† ุงู„ู…ู†ุงูู‚ุงุช :* ุฃูŠ ููŠ ุตูุงุชู‡ู† .

*๐Ÿ’กู„ุง ูŠุฏุฎู„ ุงู„ุฌู†ุฉ ู…ู†ู‡ู† ุฅู„ุง ู…ุซู„ ุงู„ุบุฑุงุจ ุงู„ุฃุนุตู… :* ุฃูŠ ุงู„ุบุฑุงุจ ุฃุจูŠุถ ุงู„ุฌู†ุงุญูŠู† ุฃูˆ ุงู„ุฑุฌู„ูŠู†، ูˆ ู‚ูŠู„ ุฃุญู…ุฑ ุงู„ุฑุฌู„ูŠู†؛ ูˆ ุฃุฑุงุฏ ุงู„ู†ุจูŠ ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ุฃู† ู‚ู„ุฉ ู…ู† ูŠุฏุฎู„ ุงู„ุฌู†ุฉ ู…ู† ุงู„ู…ุชุจุฑุฌุงุช ، ุฅู† ูˆูู‚ู‡ู† ุงู„ู„ู‡ ู„ู„ุชูˆุจุฉ ูˆ ุงู„ุญุฌุงุจ ุงู„ุชุงู… ، ูƒู‚ู„ุฉ ู‡ุฐุง ุงู„ุบุฑุงุจ ุงู„ุฃุนุตู… ؛ ูุฅู†ู‡ ู„ุง ูŠูƒุงุฏ ูŠูˆุฌุฏ .
๐Ÿ“œุงู„ุชู†ูˆูŠุฑ ุดุฑุญ ุงู„ุฌุงู…ุน ุงู„ุตุบูŠุฑ (6/27)
*ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€*
๐Ÿ“š  ู„ู„ุงุดุชุฑุงูƒ ููŠ ู…ุฌู…ูˆุนุงุช *【ุทู„ุจ ุงู„ุนู„ู… ุงู„ุดุฑุนูŠ】* ุนู„ู‰:
⭕ *ุงู„ูˆุงุชุณ ุงุจ WhatsApp*
https://chat.whatsapp.com/CrrE1pcPcH9GL9Q3czVLiX
⭕ *ุงู„ุชู„ูŠ ุฌุฑุงู… Telegram*
https://t.me/fwaeeds