*AL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)*
*๐ฑSABO DA HARSHE YANA BUKATAR ZAGE DAMTSE SOSAI๐ฑ*
_*๐ฑ ู
ุนุงุตู ุงููุณุงู ุชุญุชุงุฌ ุฅูู ุฌูุงุฏ๐ฑ*_
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@yahoo.com
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
⭕ An karbo Hadith daga Sahl bn Saad (RA), daga Manzon Allah (saw) ya ce:
_*▪️«Duk wanda ya Lamuncemin ( wato ya kiyayemin) abun dake tsakanin Gemunsa biyu (tsakanin gashin baki da gemu, ana nufin harshensa) da kuma abun dake tsakanin Kafafuwansa (wato Al'auransa) ni kuma na lamunce masa al-Jannah»*_
Bukhari (6474)
⭕ ุนَْู ุณَِْูู ุจِْู ุณَุนْุฏٍ ุฑَุถَِู ุงَُّููู ุนَُْูู ، ุนَْู ุฑَุณُِูู ุงَِّููู ุตََّูู ุงَُّููู ุนََِْููู َูุณََّูู
َ َูุงَู :
*▪️ู
َْู َูุถْู
َْู ِูู ู
َุง ุจََْูู َูุญَِْْููู، َูู
َุง ุจََْูู ุฑِุฌَِْْููู ุฃَุถْู
َْู َُูู ุงْูุฌََّูุฉَ▪️*
๐ ุตุญูุญ ุงูุจุฎุงุฑู (6474)
*ูููููููููููู*
๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ๐ฃ
*๐ BAYANI๐*
*๐ุดุฑุญ ุงูุญุฏูุซ๐*
۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞۞
๐ธManzon Allah (saw) ya ce *wanda ya lamuncemin abun dake tsakanin gemunsa biyu* wato yana nufin wanda ya lizimci kuma ya dage wajen sauke nauyi da kiyaye duk abun da harshensa zai furta, ta hanyar nisantar duk abun da aka haramta furtashi, kamar *Cin naman mutum, annamimanci, Zagi, kazafi da sauransu* ya kuma mai da hankali akan aikata abubuwa masu kyau kamar: *zikirin Allah, Umurni da abu mai kyau, Hani akan abu maras kyau* da sauransu.
Sannan kuma ya kiyaye abun dake tsakanin Kafafuwansa wato Al'auransa, ya nisanci: *Zinah, Istimna'i ya kuma bar duk wata alfahsha,*
Manzon Allah (saw) ya ce muddin ya kiyaye harshe da Al'auransa duk da harshe na da saukin furta abu kuma yafi karfin sha'awarsa tabbas zai shiga al-Jannah.
๐กูุงู ุงููุจُّู ุตَّูู ุงููู ุนููู ูุณَّูู
: *«ู
َู َูุถْู
َْู ูู»،* ุฃู: ู
َู َููุชุฒِู
ุจุฃุฏุงุกِ ุงูุญِّู ุงَّูุฐِู ุนูู *«ู
ุง ุจَูู َูุญَِْْููู»* ููู ุงِّููุณุงู؛ ูุฃَّูู َููุนُ ุจูู ุงَّููุญَِْْููู، ููู
ุง ุงูุนَุธْู
َุงِู ูู ุฌَุงِูุจَِู ุงَููู
ِ، َููุฌุชَِูุจ َّูู ู
ุง ุญُุฑِّู
ِูุนُูู ุจุงِّููุณุงِู ูุงูุบِูุจุฉِ ูุงَّููู
ِูู
َุฉ ูุงูุณَّุจِّ ูุงَููุฐِู ูู
ุง ุดุงุจَูู، َูููุนู ู
ุง َูุฌِุจ ุนููู ู
ู ุฐِูุฑٍ ูุฃู
ุฑٍ ุจู
ุนุฑِูู ٍูููู ุนู ู
َُููุฑٍ، ููุฐูู َููุชุฒِู
ุจู
ุง ุนูู ู
ุง *«ุจَูู ุฑِุฌَِْْููู»* ููู ุงَููุฑْุฌ، ูุงุฌุชูุงุจِ ุงูุฒِّูุง ูุชَุฑِْู ุงَูููุงุญِุด، ูุงู ุตَّูู ุงููู ุนููู ูุณَّูู
: *«ุฃَุถْู
َْู ูู ุงูุฌَّูุฉَ»،* ูุฐูู َููุซุฑุฉِ ุงُููููุนِ ูู ู
ุญุฑَّู
ุงุชِ ุงِّููุณุงِู ِูุณُูููุชِูุง، َّูููุฉِ ุงูุฏَّุงِูุน ูุดَููุฉِ ุงَููุฑْุฌ.
No comments:
Post a Comment