Thursday, 1 September 2022

SUNNONIN RANAR JUMA'AH

*πŸͺžAL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)πŸͺž*
★★★★★★★★★★★★★★★★

*♦️Daga cikin Sunnonin da Ake so muyi Ranar Juma'ah♦️*

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰

*⚫SUNNONIN RANAR JUMA'AH⚫*
★★★★★★★★★★★★★★★★

✔️❶. _*Yin wanka kafin zuwa Masallaci.*_

✔️❷. *Tsafta:* _*Saka turare, Yin Ashuwaki (brush), sanya kaya mafi kyau.*_

✔️❸. _*Tafiya Masallaci da wuri-wuri*_

✔️❹. _*Karanta Suratul Khafi*_

✔️❺. _*Yawaita Salati wa Manzon Allah (ο·Ί).*_

✔️6️⃣ _*Neman Lokacin da ake amsa Addu'an bayi.*_
π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜π–£˜

*Allah ya bamu ikon dacewa da alkhairai na wan nan rana mai albarka. Ameeeeen*

*πŸ–₯️For more:πŸ–₯️*
www.hdindima.blogspot.com
*___________________________*

No comments:

Post a Comment