*🪞AL-MAR'AH ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)🪞*
*⭕إتيان الصلاة بسكينة ووقار⭕*
*⭕ZUWA MASALLACI A NUTSE⭕*
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
*_________________________*
🍸An karbo Hadith daga Abu Huraira (RA), ya ce, Naji Manzon Allah (saw) yana cewa:
*_«Idan aka shiga Sallah ,kar kuje kuna gaggawa, kuje kuna tafiya a nutse, ina gargadinku akan samun nutsuwa, abun da kuka samu sai ku sallata, abun da kuma ya wuce maku, sai ku cikato»_*
📚Sahih Muslim (602)
⭕ عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ، قَالَ : سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ :
*▪️إِذَا أُقِيمَتِ الصَّلَاةُ فَلَا تَأْتُوهَا تَسْعَوْنَ، وَأْتُوهَا تَمْشُونَ، وَعَلَيْكُمُ السَّكِينَةُ، فَمَا أَدْرَكْتُمْ فَصَلُّوا، وَمَا فَاتَكُمْ فَأَتِمُّوا▪️*
📚 صحيح مسلم (602)
*ــــــــــــ*
*🖥️FOR MORE🖥️*
No comments:
Post a Comment