*🪞Al-MAR-ATUSSALIHA ORPHANS AND VULNERABLE FOUNDATION (ZAUREN MACE TAGARI DON TALLAFAWA MARAYU DA MARASSA GALIHU)🪞*
*⭕NEMAN HALAL⭕*
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
*Assalamu Alaikum yan'uwana musulmai, manzon Allah saw ya kwadaitar damu matuka akan mu dinga neman Halaliyarmu, ba tare da cutan wani ba:*
💠قال رسول الله صلى عليه وسلم:
*🍸«يأتي على الناس زمان لا يبالي المرء ما أخذ منه، أمن الحلال أم من الحرام»*
رواه البخاري
💠Manzon Allah saw ya ce:
*🍸«Zamani zai zo wa mutane, mutum bai damuwa da abun da ya samu, shin halal ne ko haram»*
Bukhari
*🔭BAYANI*
*Yan'uwana yana daga cikin dalilin da zamu ta Addu'a Allah baya karba, muddin muna cin haramun, kuma cin haram yana cire albarka komai da muke dashi, na iyalai ko na abun duniya.*
*A karshe muna jan hankalimmu da mu yi kokari muna tantance duk abun da muke samu. Ba anan ake ji mana ba! Ranar kiyama.*
*🖥️FOR MORE🖥️*
No comments:
Post a Comment