🌻AL-MAR-ATUSSALIHA ORPHANS AND VULNERABLE FOUNDATION (ZAUREN MACE TA GARI DON TALLAFA WA MARAYU DA MARASSA GALIHU)🌻
🌱HANYAR SAMUN ALJANNAH CIKIN SAUKI🌱
✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
♦️قال رسول الله صلى عليه وسلم:
«Ù…Ù† ذب عن Ù„ØÙ… أخيه بالغيبة، كان ØÙ‚ا على الله أن يعتقه من النار»
رواه Ø£ØÙ…د
♦️Manzon Allah (saw) ya ce:
«duk wanda ya ba da kariya ga naman dan'uwansa daga gulma (wato wanda ya hana ayi gulman wani), ya zama hakki akan Allah zai 'yantashi ga barin shiga wuta (ba zai shiga wuta ba)»
Ahmad ne ya Rawaito
🔘BAYANI🔘
Yan'uwana gulma illa ce, tamkar ka saka mutum ne a gabanka bayan ya mutu kana yankan naman jikinsa kana ci.
Allah ya yi hani akan gulma, kuma duk wanda ya yi kokarin rabuwa da gulma ya kuma hana wasu yin gulma, Allah ya yi alkawa ma kamsa, zai 'yanta mutumin nan daga shiga wuta.
Allah ya kara bamu ikon binsa yadda ya kamata. Ameeeeen
🖥️FOR MORE🖥️
www.hdindima.blogspot.com
No comments:
Post a Comment