*_MARABA DA BABBAN BAKO RAMADAN_*
🌿🌿🌿🌿🌿🌿
🌿🌿 0003 🌿🌿
————————
*_By Haruna I Muh'd_*
*_08069582878_*
*_hdindima.blogspot.com_*
———————
*_ADDU'AR GANIN WATA_*
———————
*Assalamu Alaikum, Yan'uwana musulmai da dama yanu'uwa na son sanin addu'ar da za ayi lokacin ganin wata*
*to ganin in Allah ya yarda muna daf da ganin sabuwar watan RAMADAN, ga yadda ake addu'ar kamar haka:*
*ADDU'AR GANIN WATA*
*_"Allahu Akbar, Allahummah Ahillahu Alaina, bil Amni wal Iman, Was- Salamati wal- Islam, wat- Taufiqi limah tuhibbu Rabbanah wa Tardwah, Rabbunah wa Rabbukal- Lah"_*
*_"الله أكبر، اللهم أهله علينا، بالأمن والإيمان، والسلامة والإسلام، والتوقيق لما تحب ربنا وترضى، ربنا وربك الله"_*
*Muna fatan Allah ya kaimu Ramadan lfy ya kuma bamu ladan da ake samu a ciki. Ameeeeeeeeeeeen*
——N.B——
U can share it 4 d sake of Allah
——————
Via
*_hdindima.blogspot.com_*
No comments:
Post a Comment