*MARABA DA BABBAN BAKO RAMADAN*
🌿🌿🌿🌿🌿🌿
🌿🌿 *0014*🌿🌿
————————
*By Haruna I Muh'd*
*08069582878*
*hdindima.blogspot.com*
*———————*
*_ABUN DA MAI AZUMI AKE SO YAYI KENAN NA SUNNONIN MANZON ALLAH (SAW)_*
*———(D)———*
*Assalamu Alaikum*
*Yan'uwana musulmai a cikin azumi akwai sunnonin manzon Allah da dama da ake son ko wani mai azumi ya dinga yinsu, ga kadan daga ciki kamar haka:*
*10*. *Yi Itikafi a masallaci, Manzon Allah (saw) ya kasan ce a ko wani goman karshe na Ramadan yakan tare masallaci don Ibada, lokacin da ya kusan rasuwa ma yakan yi Itikafi na kwanaki Ashirin*
*11* *Neman Daren Lailatul Qadr, ko wani musulmi ana son ya dage da neman daren Nan a goma na karshen Ramadan*
*Manzon Allah (saw) ya ce:*
*_"تحروا ليلة القدر في الوتر من العشر الآواخر من رمضان"_*
*_"Ku nemi samun daren Lailatul Qadr a goman karshe na Ramadan ciki wuturi( tan 21st or 23rd or 25th or 27th or 29th)"_*
*Matar Manzon Allah kuma Uwar Muminai Nana Aishat ta tambayi Manzon Allah kan wani addu'a zata yi in ta samu ganin daren Lailatul Qadr? Sai ya ce:"*
*_"قولي: اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عني"_*
*_"Ki ce : Allahummah innaka Afuwwun tuhibbul Afwa fa'afu anni"_*
*Alamun Daren ya samu, shi ne Washe-gari rana in ta fito ba zata yi zafi sosai ba,*
*MUHIMMANCIN DAREN LAILATUL QADR*
*Lallai ba shakka muhimmancin daren na da dama, amma mafi muhimmancin shi ne,:*
*1. A daren aka saukar da al-Qur'an.*
*2. A daren ne Allah yake budget na shekara mai zuwa.*
*3. Ibadah a daren Lailatul Qadr yafi lada sama da wanda yayi ibada na watanni Dubu (80yrs).*
*4. Allah yayi rantsuwa da wan nan dare mai albarka.* ds
Surah Al-Qadr,
Verse 1:
*_"إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ"_*
*_"Surely We revealed it on the grand night."_*
Verse 2:
*_"وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ"_*
*_"And what will make you comprehend what the grand night"_*
Verse 3:
*_"لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ"_*
*_"The grand night is better than a thousand months."_*
Verse 4:
*_"تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ"_*
*_"The angels and Jibreel descend in it by the permission of their Lord for every affair,"_*
Verse 5:
*_"سَلَامٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ الفجر"_*
*_"Peace! it is till the break of the morning."_*
N.B
*Wasu na yada wai zaka ga cikin dare bishiyoyi sun kwanta daga gidanku sai ka hango dakin Kaabah, ko wai zaka ga duk gidaje an shafesu...... Irin wan nan ba gaskiya bane Allah ya bamu ikon Samun wan nan dare mai albarka*
*Allah yasa da wan nan yar nasiha ta zamu amfana baki daya, Allah ya kara bamu ladansa Ameeeeeeeeeeeen*
——N.B.——
*U CAN SHARE THIS FISABILIL-LAH*
*————————*
*_"Kuyi gaggawa zuwa ga samun rahamar Ubangijinku, da kuma neman Al-Jannah, wacce fadin cikinta kamar fadin sama da kasa, an tanadeta ne kawai ga masu tsoron Allah"_*
——————
Via
*hdindima.blogspot.com*