*MARABA DA BABBAN BAKO RAMADAN*
🌿🌿🌿🌿🌿🌿
🌿🌿 *0016*🌿🌿
————————
*By Haruna I Muh'd*
*08069582878*
*hdindima.blogspot.com*
*———————*
*SHUGABAN ISTIGFARI*
*———————*
*Akwai babbar addu'ar da Manzon Allah ya kirata da shugaban Istigfari, wannan addu'a, manzon Allah (saw) ya ce :"duk wanda ya karantata da safe da zai mutu a ranar sakamakonsa Al-Jannah, haka in ya karanta da yamma da zai mutu a daren Allah zai bashi Al-Jannah "*
*Ga shugaban Istigfari kamar haka:*
*_"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﻧﺖ ﺭﺑﻲ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ﺧﻠﻘﺘﻨﻲ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﺒﺪﻙ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﻠﻰ ﻋﻬﺪﻙ ﻭﻭﻋﺪﻙ ﻣﺎ ﺍﺳﺘﻄﻌﺖ ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺻﻨﻌﺖ ﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﻨﻌﻤﺘﻚ ﻋﻠﻲ ﻭﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﺬﻧﺒﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ"_*
*_" Allhummah anta Rabbi La Ilaha illa Anta, khalaqtani wa ana abduka, wa Ana ala Ahdika, wa Wa'adika Mastada'atu, A'uzu bika min sharri ma Swana'atu, Abu'u laka bi'Ni'amatika Alayya, wa abu'u laka bi Zanbi, Fagfirli, Fa' innahu la Yagfiruz-Zunuba illa Anta"_*
*Allah yasa da wan nan yar nasiha ta zamu amfana baki daya, Allah ya kara bamu ladansa Ameeeeeeeeeeeen*
——N.B.——
*U CAN SHARE THIS FISABILIL-LAH*
*————————*
*_"Kuyi gaggawa zuwa ga samun rahamar Ubangijinku, da kuma neman Al-Jannah, wacce fadin cikinta kamar fadin sama da kasa, an tanadeta ne kawai ga masu tsoron Allah"_*
——————
Via
*hdindima.blogspot.com*
No comments:
Post a Comment