Sunday, 20 March 2022

NAFILAN AR-RAWATIB

*🌺 AL-MAR'A ASSALIHA (ZAUREN MACE TA GARI)🌺*

*💥NAFILOLI (AR-RAWATIB)*

_*🌺السنن الرواتب*

✍️ *Haruna Isah Muh'd*
*hdindima@gmail.com*

An samo Hadith daga Ummu Habiba matar Manzon Allah (saw) lallai ta ce: na ji Manzon Allah (saw) yana cewa:

*_▪️"Ba wani bawa musulmi da zai yi Sallah domin Allah, raka'a Goma sha Biyu na nafila ba na farilla ba, face sai Allah ya gina masa gida a cikin al-Jannah"_*

⭕ عَنْ أُمِّ حَبِيبَةَ زَوْجِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ، أَنَّهَا قَالَتْ : سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ :

*▪️مَا مِنْ عَبْدٍ مُسْلِمٍ يُصَلِّي لِلَّهِ كُلَّ يَوْمٍ ثِنْتَيْ عَشْرَةَ رَكْعَةً ؛ تَطَوُّعًا غَيْرَ فَرِيضَةٍ إِلَّا بَنَى اللَّهُ لَهُ بَيْتًا فِي الْجَنَّةِ▪️*

📚 صحيح مسلم (1696)
*ــــــــــــ*

*Bayanin Hadith*

Kamar yadda aka karbo daga Ummu Habiba, hakan na gwada duk wanda yayu Sallahr nafila don Allah gudagoma sha biyu, Allah zai gina masa gida a al-Jannah.

Kuma wadan nan salloli su ake kira da *Ar-rawatib* duk wanda ya yi su a rana za'a gina masa gida a al-Jannah. Kamar yadda wata Hadith ta bayyana.

*Ga yadda AR-RAWATIB suke*

1. *Raka'a hudu kafi Sallahr Azahar*

2. *Raka'a biyu bayan Sallahr Azahar*

3. *Raka'a biyu bayan Magriba*

4. *Raka'a biyu bayan Isha'i*

5. *Raka'a biyu kafin Sallahr Asubahi*

*📜شرح الحديث📜*

💡في هذا الحَديثِ تَقولُ أُمُّ حَبيبَةَ رَضيَ اللهُ عنها: سَمِعتُ رَسولَ اللهِ صلَّى اللهُ عليه وسلَّم يَقولُ: مَن صلَّى في يَومٍ ثِنتَيْ عَشرةَ سَجدةً، تَطوُّعًا، أيْ: ما لَيسَ بفَريضةٍ وَهيَ السُّننُ الرَّاتبَةُ كَما بَيَّنتُه الرِّوايةُ الأُخرَى، ~*وهِي:*~ أربعٌ قبلَ الظُّهرِ، ورَكعتانِ بعدَها، ورَكعتانِ بعدَ المغربِ، ورَكعتانِ بعدَ العِشاءِ، وركعتانِ قبلَ الفَجرِ. بُنِيَ لَه بَيتٌ في الجَنَّةِ.

*❤️NB*
_Yana da muhimmanci yan'uwana da muna kara kokari wajen yin nafila, don in kana da kyau ka kara da wanka._
 
_*💡في الحَديثِ:*_ الحثُّ عَلى أداءِ صَلاةِ التَّطوُّعِ، والمواظبةِ على هذا العددِ المذكورِ كلَّ يَومٍ.

Allah ya sa muna daga cikin masu kokartawa. Ya kuma bamu al-Jannah. Ameeeeen
*____________________________*

No comments:

Post a Comment