Friday, 4 March 2022

AL-MAR'A ASWALIHA HADITH CLASS DARASI NA DAYA

Al-MAR'A ASWALIHA HADITH CLASS

           DARASI NA DAYA (01)

Assalamu Alaikum yan'uwana musulmai maza da mata, ina maku fatan alkhairi, 

Yanzu haka zamu gabatar da darasi na HADITH daga littafin mu mai suna Zaad Muslimat

✍️ Haruna Isah Muhammad
hdindima@gmail.com

*فضل العلم ونشره*
*Falalan Ilmi da kuma Yadashi (karantar dashi ma wani)*

*Hadith 1*
أن أنس بن مالك رضي الله عنه ، قال :قال رسول الله (ص):
 *"طلب العلم فريضة على كل مسلم"*

Daga Anas (RA) ya ce: Manzon Allah (saw) ya ce :

 *"Neman Ilmi Farilla ne akan ko wani Musulmi"*

*Hadith 2*

 عن معاوية رضي الله عنه قال قال رسول الله (ص) 
 *"من يرد الله به خيرا يفقهه في الدين "*

Daga Muaawiya (ra) ya ce: Manzon Allah (saw) ya ce : 

*"Duk wanda Allah ya ke nufinsa da alkhairi, zai fahimtar dashi Addini (fahimta mai kyau)"*

*Hadith 3*

عن أنس رضي الله عنه قال : قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
*"من خرج في طلب العلم فهو في سبيل الله، حتى يرجع"*

Daga Anas (RA) ya ce : Manzon Allah (saw) ya ce :
"*Al-MAR'A ASWALIHA HADITH CLASS*

*DARASI NA BIYU (02)*

Assalamu Alaikum yan'uwana musulmai maza da mata, ina maku fatan alkhairi, 

Yanzu haka zamu gabatar da darasi na HADITH daga littafin mu mai suna *Zaad Muslimat* 

✍️ Haruna Isah Muhammad
hdindima@gmail.com

*فضل العلم ونشره*
*Falalan Ilmi da kuma Yadashi (karantar dashi ma wani)*

*Hadith 1*
أن أنس بن مالك رضي الله عنه ، قال :قال رسول الله (ص):
 *"طلب العلم فريضة على كل مسلم"*

Daga Anas (RA) ya ce: Manzon Allah (saw) ya ce :

 *"Neman Ilmi Farilla ne akan ko wani Musulmi"*

*Hadith 2*

 عن معاوية رضي الله عنه قال قال رسول الله (ص) 
 *"من يرد الله به خيرا يفقهه في الدين "*

Daga Muaawiya (ra) ya ce: Manzon Allah (saw) ya ce : 

*"Duk wanda Allah ya ke nufinsa da alkhairi, zai fahimtar dashi Addini (fahimta mai kyau)"*

*Hadith 3*

عن أنس رضي الله عنه قال : قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
*"من خرج في طلب العلم فهو في سبيل الله، حتى يرجع"*

Daga Anas (RA) ya ce : Manzon Allah (saw) ya ce :
*" duk wanda ya fita don neman ilmi yana kan tafarkin Allah. (wato yana cikin yardan Allah da kuma masa da'a) har sai ya dawo"*

Allah ya taimakemu baki daya, ya kuma kara mana fahimta mai albarka, ya sa mu fado cikin wadan da yake nufi da alkhairi nasa, ameeeeen Ameeeeen.

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
*__________________________* duk wanda ya fita don neman ilmi yana kan tafarkin Allah. (wato yana cikin yardan Allah da kuma masa da'a) har sai ya dawo"*

Allah ya taimakemu baki daya, ya kuma kara mana fahimta mai albarka, ya sa mu fado cikin wadan da yake nufi da alkhairi nasa, ameeeeen Ameeeeen.

✍️ Haruna Isah Muh'd
hdindima@gmail.com
*__________________________*

No comments:

Post a Comment